Dauda zai iya zaɓen shekara ukku na yinwa, watta ukku makiyansa na nemansa, ko kuma kwana ukku na takobin Allah.