ha_tq/1ch/21/09.md

118 B

A kan amsar da dauda ya yi aka furta laifin da ya yi, menene Yahweh ya ba shi?

Yahweh ya ba shi sararin zaɓe uku.