ha_tq/1ch/19/12.md

196 B

Menene Yoab ya ce wa dan'uwansa?

Yoab yace wa dan'uwansa da su taimaki juna idan an bukaci haka, su kuma karfafa don Yahweh na nan tare da su kuma zai yi duka abin da ke da kyau ma mutanen sa.