ha_tq/1ch/19/08.md

119 B

Wanene Dauda ya aika a lokacin da ya ji cewa Amoriyawa na shirin yaki?

Dauda ya aika da Yoab da dukkan jarumawansa.