ha_tq/1ch/19/01.md

415 B

Me yasa dauda ya yi kokarin nuna wa Hannun da yayan Nahasj, sarkin mutanen Ammon bayan Aheri bayan mutuwar Ubansa?

Uban hannun ya yi wa Dauda alheri.

Amma shuwagabanin Ammon sun yadda kuwa akan da ce wa Dauda na kokarin ya kyautata wa Hannun ne al kokacin da bayin Dauda suka shiga kasar su?

Shugabanin sunyi tuanin cewa bayin Dauda sun na zuwa ne don su karanci kasar saboda Dauda ya zo ya ci kasa da yaki.