ha_tq/1ch/17/09.md

190 B

Wanene ba zai kara Kwarar jama'ar Israila ba bayan Yahweh ya ba su wuri inda za su zauna ba kuma za a dame suba?

mugayen mutane ba za su kara kwarar Israila ba kamar yanda su ka yi a da.