ha_tq/1ch/17/07.md

319 B

Menene dalilin da yasa Yahweh ya dauko Dauda daga wurin kiwon sa daga bin tumakin sa?

Ysdauko shi ne da ga wurin kiwon sa daga bin tumakin sa do ya zama shugaban jama'ar Yahweh,, Israilawa.

Menene Yahwe ya ce game da sunan Dauda?

Ya ce zai mashe da sunana Dauda, da girma cikin dukan sunayen da ke cikin duniya.