Abin ya dami shi ce wa akwatin alkawarin Yahweh na ajye a cikin yar alfarwa bayan shi Sarki Dauda na cikin gidan cedar nasa.