ha_tq/1ch/16/34.md

185 B

Menenee ya sa Yahweh ya tara mutanen sa sa'anan ya fitar da su daga waddansu al'ummai ?

Ya tara su ne tare dan ya ceto su on su gode ga sunan sa mai tsarki da kuma dauka da ya yabo.