ha_tq/1ch/04/09.md

243 B

Menene Yabez addu'a ga Allah na Israila?

Ya yi addu'a ga Allah ce wa ya yi masa albarka, ya faɗaɗa ƙasar sa, ya kuma kare shi daga cuta saboda ba sai ya jumre wa wahala ba.

Ko an amsa addu'ar Yabez?

I, Allah ya amsa masa addu'ar sa.