ha_tq/rom/07/07.md

12 lines
247 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wace aiki ne doka ta ke cikawa?
Doka ta na sa a san menene zunubi.
# Doka zunubi ce?
A'a, doka ba zunubi ba ce.
# Menene zunubi yana yi ta wurin umarnin doka?
Zunubi, ta wurin umarnin doka tana kawo sha'awar jiki a daga cikin kowani mutum.