ha_tq/psa/109/08.md

4 lines
145 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Mene ne rokon Dauda domin 'ya'yan maƙiyansa?
Dauda ya yi roko domin 'ya'yan maƙiyansa su tafi gantali da bara, suna rokon abin da aka rage.