4 lines
252 B
Markdown
4 lines
252 B
Markdown
|
# Ta yaya ne Yahweh zai amsa baikon makafi, guragu, da kuma baikon dabobi marasa lafiya?
|
||
|
|
||
|
Yahweh ba zai amsa baikon makafi, guragu, da kuma baikon dabobi marasa lafiya ba, ko kuma ya nuna wa Isra'ila alheri, ko kuma ya ƙarbi Isra'ila saboda baiko ba.
|