8 lines
275 B
Markdown
8 lines
275 B
Markdown
|
# Menene Allah mai Cetonsu, ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinsu, ya iya yi?
|
||
|
|
||
|
Allah ya iya ya riƙe su daga yin tuntuɓe da kuma ajiye su a ɗaukakarsa mara aibi.
|
||
|
|
||
|
# Yaushe ne Allah ya zama da daukaka?
|
||
|
|
||
|
Allah ya zama da ɗaukaka kafin dukan lokaci, yanzu, da har abada abadin.
|