8 lines
282 B
Markdown
8 lines
282 B
Markdown
|
# Me Yahweh yace wa Ezekiyel yayi a idon jama'a?
|
||
|
|
||
|
Yahweh yace wa Ezekiyel yayi nishi a idon jama'a
|
||
|
|
||
|
# Don me Yahweh yace wa Ezekiyel yayi haka a idon jama'a?
|
||
|
|
||
|
Yahweh yace wa Ezekiyel yayi haka domin ya nuna wa jama'a abin da zai faru a lokacin da Yahweh ya kawo takobi ǧaba da su.
|