8 lines
248 B
Markdown
8 lines
248 B
Markdown
|
# Wanene suka zo wurin Ezekiyel don su tambaye shi?
|
||
|
|
||
|
Dattawan Isra'ila ne suka zo wurin Ezekiyel don su tambaye shi.
|
||
|
|
||
|
# Me yasa Yahweh yayi tambaya ko ya kamata mutanen su roke shi?
|
||
|
|
||
|
Yahweh yace saboda dattawan sun ɗauki gunmakan su a zuciyar su.
|