4 lines
128 B
Markdown
4 lines
128 B
Markdown
|
# Menene bayyanuwar darajar Yahweh yake?
|
||
|
|
||
|
Baiyanuwar darajar Yahweh ta yi kama da wuta mai ci a idanun Isra'ilawa a kan dutsen.
|