4 lines
192 B
Markdown
4 lines
192 B
Markdown
|
# Yaushe ne mutanen Isa'ila za su koya wa yaransu dokokin Yahweh?
|
||
|
|
||
|
Za su koya wa yaransu lokacin da suke a zaune, sa'ad da suke tafiya, kuma sa'ad da suke kwance, da kuma sa'ad da suka tashi.
|