ha_tq/psa/77/12.md

4 lines
148 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ta yaya Allah yake daban da wasu alloli?
Allah mai ban mamaki ne, ya na yin abin al'ajibi, yana bayyana karfinsa, kuma yana ba mutanensa nasara.