4 lines
175 B
Markdown
4 lines
175 B
Markdown
|
# Menene ya faru da Yesu da yana yaro bayan da ya dawo daga Nazarat?
|
||
|
|
||
|
Yesu ya yi girma ya kuma zama da karfi, yana mai mutukar hikima, da kuma alherin Allah yana tare da shi.
|