ha_tq/gen/41/04.md

4 lines
190 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# A mafarkin Fir'auna na farko, menene shanun marasa ban sha'awa ramammu suka yi wa masu ban sha'awa da ƙiba?
Shanun marasa ban sha'awa ramammu sun cinye shanun masu ban sha'awa da ƙiba.