ha_tq/dan/06/21.md

4 lines
248 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ta yaya daniyel ya amsa wa sarkin?
Daniyel ya ce wa sarki, "Ran sarki, ya daɗe! Allahna ya aiko da manzonsa ya rufe bakunan zakunan, ba su kuma cutar da ni ba. Gama an same ni marar laifi a gabansa da kuma gabanka, sarki, ban kuma cuce ka ba."