ha_tn/1ki/08/39.md

11 KiB

Sama, Sararin Sama, Sararin Sammai, Sammai, Samaniya

kalmar da aka fassara "sama" na nufin inda Allah yake. wannan kalmar zata iya zama "sarari," ya dangata da maganar . Kalmar "sammai" na nuna dukkan abubuwan da muke gani a nan duniya, ya haɗa da rana, wata, taurari. Ya sake haɗa da talikan sama, kamar su duniyan sama, da ba zamu iya gani daga nan duniya ba. . Kalmar "sarari" na nufin shuɗin abinda muke gani a saman duniya da yake da gajimare da kuma iskar da muke shaƙa. ko da yake ana cewa rana da wata "su ma a sarari suke." . A wasu wurare a littafi mai-tsarki, kalmar "sam" zata iya nufin ko sarari ko kuma in da Allah yake. . Idan "sama" anyi amfani dashi a kalmance, ba ana nufin Allah ne ba. Misali, inda matiyu yayi magana game da "mulkin sama" yana magana ne gane da mulkin Allah shawarar wajen fassara: . Idan "sama" an yi amfani da da shi a kalmance, za a iya fassara shi da "Allah." . Gama "mulkin sama" a littafin matiya, yana da kyau a ajiye kalmar "sama" tunda yana da bambanci da bisharar matiyu . Kalmar "talikan sama" za a iya fasara su da "rana, wata,da taurari" ko "dukkan taurarin duniya." . Jimlar "taurarin sama"za a iya fassara su da "taurarin cikin sama" ko kuwa "taurarin cikin duniyoyin sam" ko "taurarin sama" (Duba kuma: mulkin Allah) goyon baya daga littafi mai-tsarki . 1 Sarakuna 08:22-24 . 1 Tassalonikawa 01:8-10 . 1 Tasalonikawa 04:17 . Mai-maitawar Shari'a 09:01 . Afisa 06:9 . Farwa01:01 . Farawa 07:11 . Yahaya 03:12 . Yahaya 03:27 . Matiyu 05:18 . Matiyu 05:46-48 Kalman ƙididdiga: . ƙarfi: H1534, H6160, H6183, H7834, H8064,H8065, G932, G2032, G3321, G3770, G3771, G3772

Duba kuma:

Mulkin Allah, mulkin sama

Misalai:

1 Sarakuna 4:2 1 Sarakuna 14:11 1 Sarakuna 23:7 1 Sarakuna 37:9 1 Sarakuna 42:11 JERIN KALMOMI

Rai, Rayuwa, Rayuwa, Dauwama, Raye, A raye

Dukkan wadanna na nufin ka zama rayayye a jiki, ba matacce ba. za a iya amfani dasu a kalmance a ace rayuwa ta ruhaniya. Wadannan tattaunawa ce game da abin da ake nufi da rayuwa "ta jiki" da "ta ruhaniya."

  1. Rayuwa ta jiki

. Rayuwa ta jiki shi kasancewar ruhun a cikin jikin. Allah ya numfasa rai cikin jikin Adumu, say ya zama rayayye. . "Rai" kuma za iya zama kamar mutum "an ceci rai". . Wasu lokuta "rai" na nufin ƙalubalai na rayuwa, "ya ji daɗin rayuwarsa." . Ko kuma yadda wani ya yi rayuwa "ƙarshen rayuwarsa" . Kalmar "raye" na nufin rayuwa ta jiki kamar "mahaifiyata tana nan har yanzu a raye." Yana kuma nuna in da mutum yake zauna "su na zauna a birni" . A littaf mai-tsarki "rai" har yanzu ana misalta shi ra'ayin "mutuwa."

  1. Rayuwa ta ruhaniya

. Mutum yana da rai na ruhaniya idan ya yarda da Yesu. Allah ya canza rayuwar wannan mutumin da ruhu mai-tsarki da yake raye a cikinsa. . Ana kiran wannan "rai na harabada" don ba ya ƙare wa. . Abokin gaban rayuwa ta ruhaniya shi ne rayuwa ta shine mutuwa ta ruhaniya, wadda yake nufin rabuwa da Allah da kuma ɗanɗana hukunci na harabada. Kalmar ƙididdiga: . Ya danganta da shafin, "rai" za a iya fassara shi da "kasance wa" ko "mutum" ko "rai" ko "kasancewa" ko "ɗanɗanawa." . Kalmar "rai" za a iya fassara shi da "daumawa" ko "zama" ko "wanzu." . Magana "ƙarshen rayuwar shi"za a iya fassara shi da "idan ya daina rayuwa." . Maganar "ceci rayuwarsu' za a iya fassara shi da "bar su su rayu" ko "kada ka kashe su." . maganar "sun sadaukar da rayuwar" za a iya fassara ta da "sun sa kansu a hatsari" ko "sun yi wani abu da ya kusa kashe su." . idan wani ɓangare na littafi mai-tsarki ya yi magana akan rayuwa ta ruhaniya, £rai£ zai iya zama "rayuwa ta ruhaniya" ko kuma "rai na harabada," ya danganta da shafin. . maganar "rayuwa ta ruhaniya" zamu fassar shi da da "Allah na sa mu zama a rayea ruhaniya" ko "sabon rai ta wurin ruhun Allah-" ko "rayuwa ta cikin cikinmu." . ya danganta da wurin, maganar "ta na bada rai" za a iya fassara shi da "dalilin rayuwa" ko "ba da rai na harabada" ko "dalilin yin rayuwa na harabada." (Duba kuma: mutuwa, harabada) Goyan bayan littafai-tsarki: . 2 Bitrus 01:03 . Ayyukan manzanni 10:42 . Farawa 02:07 . Ibraniyawa 10:20 . Irimiya 44:02 . Yahaya 01:04 . Alkalawa 02:18 . Luka 12:23 . Matiyu 07:14

Kalmar ƙididdiga:

. Mai ƙarfi: H1934, H2416, H2417, 2421, H2425, H5315, G198, G222, G227, G806, G590

Duba kuma:

mutuwa, mutuwa, mutu, mutu, matacce,*

Misalai:

1 Sarakuna 1:10 1 Sarakuna 3:1 1 Sarakuna 8:13 1 Sarakuna 17:9 1 Sarakuna 27:1 1 Sarakuna 35:5 1 Sarakuna 44:5

gãfarta, ya gafarta, gafarta, gafara, gafarta, ya gafarta

A gafarta ma wani shine kada a tuna da laifins kuma ko da sun sake yin laifi. "gafara" yanayi ne gafartawa wani. . Gafartawa wani shi ne ƙin hukunta wannan mutum domin abin da yayi marar kyau. , za a yi amfani da shi a kalmance a ce "share" kamar yadda yake a "yafe bashi." . Idan mutane suke furta zunubansu, Allah ma ya yafe masu saboda mutuwar Yesu ta hadaya a gicciye. . Yesu ya koya wa almajiransa su gafarta wa juna kamar yadda shi ma ya yafe masu. Kalmar "gafarta" ta na nufin a yafe kada a hukunta wani saboda laifinsa. . Wannan kalmar ya na da ma'ana guda da "gãfarta" amma zai haɗa da ma;ana na baya na shirin ƙin hukunta wani mai laifi. . A kotin shari;a alkari zai iya gafarta wa wani wanda aka same shi da aikata laifi. . Koda yake muna da laifin zunubi, Yesu ya gafarta mana daga hukunci shiga gidan wuta, ta wurin mutuwar hadaya da yayi a gicciye. Kalman ƙididdiga: , ya danganta da ya danganta da muhallin "gafarta" za a iya cewa "gafara" ko "shafe" ko "a saki" ko "kada a riƙe wani." . Kalmar "gafara" za a iya fassara shi da jimlar "rashin riƙon fushi" ko "furta wani marar laifi" . Idan yaren yana da kalmar don shawarar da an riga an yanke a gafarta, wannan zai fi a fassara "gafara." (Duba kuma: laifi) Goyon bayan littattafan littafi mai-tsarki: . Farawa 50:17 . Lissafi 14:17-19 . Alkalawa 29:20-21 . Yoshua 24:19-20 . 2 Sarakuna 05:17-19 . Zabura 025:11 . Zabura 025:17-19 . Ishaya 55:6-7 . Ishaya 40:02 . Luka 05:21 . Ayyukan Manzanni 08:22 . Afisawa 04:31-32 . Kolosiyawa 03:12-14 . 1 Yahaya 02:12 Kalmomin ƙididdiga: . H5546, H5547, H3722, H5375, H5545, H5547, H7521, G859, G863, G5483

Duba kuma:

laifi, laifufuka

Misalai:

1 Sarkuna 7:10 1 Sarkuna 13:15 1 Sarkuna 17:13 1 Sarkuna 21:5 1 Sarkuna29:1 1 Sarkuna 29:8 1 Sarkuna 38:5

Sakamako, sakamako, sakamako, alheri, mai bada sakamako, farashi, cancanta, nan gaba, biya, kakkin

Kalmar "sakamako" na nufin abindamutum ya samun a saboda wani aiki da yayi ko mai kyau ko mara kyau. Ba wani "sakamako" shi ne aba wani wani abu da ya cancanta. . Sakamako zai iya zaman abu mai kyau da mutum ya samu saboda yayi biyayya da Allah ko yayi wani aiki mai kyau. . Wani lokacin sakamako zai iya zama mummuna sabili da rashi biyayya, irin su "sakamakon masu mugunta" a wannan muhallin "sakamako" na nufin hukuncin da wani ya ƙarɓa saboda aikata zunubi. Kalman ƙididdiga: . Ya danganta da muhallin, kalmar "sakamako" za a iya fassara shi da "biya" ko "hukunci." . A "saka" wani za a iya fassara shi da "biya" ko "hukunci"ko "ba da abin da ya cancanta" . ka tabbata fassarar wannan bai zama ɗaya da haƙƙi ba. Sakamako ba wai ya tsaya ga karɓar kuɗi bayan ka yi aiki ba. (Duba kuma: hukunci) Goyon bayan littafi mai-tsarki: . Alkalawa 32:06 . Ishaya 40:10 . Luka 06:35 . Markus 09:40-41 . Matiyu 05:11-12 . Matiyu 06:3-4 . Zabura 127:3-5 . Wahayin Yahaya 11:18 Kalmomi: . Ƙarfi: H319, H866, H868, H1576, H1578, H1580, H4909, H4991, H5023, H6118, H6468, H6529, H7938, H7939,H7999, G469,G514, G591, G2603, G3405, G3406, G3408Duba kuma: hukunci, hukunta, hukunci, ana hukunci, hukunci,ba hukunci

Zuciya, Zuciyoyi

A ckin littafi mai-tsarki kalmar "zuciya" ana amfani da a kalmance da nufin tunanin mutum, jinsa, ra'ayi ko so. . A sami "zuciya mai ƙarfi" abu mai yi wuwa ne ya na nufin mutum ya ƙiyin biyayya da Allah. . Maganar "da dukkan zuciyata" ko "da zuciyata gaba ɗaya" na nufin yin abu ba tunanin wani abu dabam, da dukkan mika kai da ra'ayi. . Maganar "ɗauke shi a zuciya" na nufin yin abu da hankalta da yi wa wani. . Kalamar "karyayyiyar zuciya" na bayyana mutum mai baƙin ciki. Mutumin an zalince shi sosai a cikin zuciyarsa. Kalmar ƙididdiga: . Wasu harsuna suna amfani da sassan jiki dabam irin su "ciki" ko "ƙoda" sun kamanta wannan. . Wasu harsunan kuma zasu iya amfani da wani abu dabam su bayaya wanna wani kuma ya bayana wani. . Idan "zuciya" ko wani sassa bashi da wannan ma'anar, sauran harsuna kan iya sa shi kamar "tunane-tunane" "yadda ka ke jin abu" . Ya kuma danganta da muhallin, "da dukkan zuciyata" "da zuciyata ɗumgum" za a iya cewa "da dukkan ƙarfina" ko "dukka-dukkan mika kai" "dukka" ko "miƙa kai." . Maganar "a ɗau hakuri" za a ce "ka bi shi a hankali" ko "yi tunani a hankali" . Maganr "ƙarfin-zuciya" za shi ma iya fassara shi da "tawayen na taurin kai" ko "rashin yin biyayya" ko " ci gaba da ƙin yi wa Allah biyayya." . Yadda za mu fassara "karyayyiyar zuciya" sun haɗa da "bakin ciki" ko "jin haushi sosai a zuciya." (Duba kuma: ƙarfi) Goyon baya littattafn littafi mai-tsarki: . Yahaya 03:17 . 1 Tassalonikawa 02:04 . Ayyukan Manzanni 08:22 . Ayyukan Manzanni 15:09 . Luka 08:15 . Markus 02:06 . Matiyu 05:08 . Matiyu 22:37

Kalmar ƙididdiga:

. Ƙarfafa: H1079, H2436, H2504, H2910, H3519, H3629, H3820, H3821, H3823, H3824, H3825, H3826, H4578, H5315, H5640, H7130, H7307, H7356, H7907, G674, G1282, G1271, G2133, G2588, G2589, G4641, G4698, G5590

Duba kuma:

ƙarfi, kara ƙarfi, mafi ƙarfi, taurare, taurara, taurare, yana taurare,

tsoro, tsoro tsoro

Kalmar "tsoro" ko "jin tsoro" na nufin jin wani abu a jikin ka da shi da daɗi lokacin da ya sami hari daga maƙiya. . Kalmar "tsoro" za iya zama matuƙar biyayya da bamgirma ga mutum wanda yana da iko. . Jimlar "tsoron Yahweh" da kuma "tsoron Allah" da "tsoron Ubangiji" na nufin matuƙar biyayya ga Allah da kuma nuna biyayyarnan ta wurin kiyaye dokokinsa. Wannan tsoron yana tasiri indan ka san cewa Allah mai-tsarki ne kuma ya tsani zunubi. . Littafi mai tsarki ya koyar da cewa dukkan wanda yake jin tsoron Yahweh zai zama mai hikima. Kalmar ƙididdiga: . Ya danganta da yanayin kalmar "tsoro" za a iya fassara shi da "jin tsoro" ko "matuƙar biyayya" ko "ban girma" ko kuma "zama cikin ɗar-ɗar". . Kalmar "tsoro" ma iya cewa "razana" ko "firgita" "mai jin tsoro" . Jimlar "tsooron Allah ya zo masu" za a fassara shi "farat ɗaya sai suka ji matuƙar tsoro da ban girma ga Yahweh" ko kuma "nan take sai suka yi mamaki ƙwarai suka girmama Allah" ko "anan take sai suka ji matuƙar tsoron Allah" (saboda ƙarfin ikonsa). . Jimlar "kada kuji tsoro" za a iya fassara shi da "ka da kuji tsoro" ko "ku daina jin tsoro." . Ku tuna jimlar "tsoron Yahweh" bai faru a tsohon alkawari ba. Jimlar "tsoron Ubangiji" ko kuma "tsoron Ubangiji Allah" aka yi amfani da shi. (Duba kuma:mamaki,tsöro, Ubangiji, iko, Yahweh) Goyon bayan littafan littafi mai-tsarki: . Yahay 04:18 . Ayyukan Manzanni 02:43 . Ayyukan Manzanni 19:15-17 . Farawa 50:17 . Ishaya 11:3-5 . Ayuba 06:14 . Yonah 01:09 . Luka 12:05 . Matiyu 10:28 . Karin magan 10:24-25

Ƙarin bayani:

. ƙaƙƙafa: H367, H926, H1204, H1481, H1672, H1674, H1763, H2119, H2296, H2727, H2729, H2730, H2731, H2844, H2849, H2865, H3016, H3025, H3068, H3372, H3373, H3374, H4032, H4034, H4035, 4116, H4172, H6206, H6342, H6343, H6345, H6427,H7264,H7267, H7297, H7374, H7461, H7461, H7493, H8175, G870, G1167, G1168, G1169, G1630, G1719, G2124, G2125, G2962, G5398, G5399, G5400, G5401

Dub kuma:

mamaki, al'ajabi, mamkin, mamaki,mamaki, mamaki,mamaki, mai ban mamaki,mãmãki, mamakai, rikice,tsõro, madalla, ubangiji, Ubangijin, Ubangiji, Shugaba, shugaban, alamar ban tsoro, alamomin ban tsoro, iko, iko, ikoki, iko sosai, mai iko, Yahweh