ha_tn/zep/01/12.md

197 B

Zan bincike Urushalima da fitilu

Babu wanda zai iya boyewa daga wurin Allah.

zaman annashuwa da ruwan inabi

Suna jin sun tsira daga masifa.

suke cewa a zukatansu

Suna magana da tabbaci.