ha_tn/zep/01/07.md

548 B

Yahweh ya shirya ranar hadayar, ya kebe bakinsa

Wannan maganar tana nuna babban shirin Allah da kuma yadda yake morar abokan gaban jama'arsa domin ya cimma manufarsa.

kowa yana saye da tufafin kasashen waje

wannan furcin yana nufin cewa Isra'ilawa sun sanya tufafin da suka yi kama da na baki don su nuna sha'awar al'adunsu, su kuma yi sujada ga allolin al'ummai.

A ranar nan

"A ranar Yahweh"

duk wanda ya kure iyaka

wannan maganar nuni ce ga mutanen da suke bautar wani allah da ake kira Dagan. A.T: "duk wadanda suke bautar Dagan"