ha_tn/zec/14/14.md

254 B

Yahuda ma za ta yi yaki da Yerusalem

Waɗansu juyin suna da, "Yahuda ma za ta yi yaki domin Yerusalem". Nassin Ibraniyanci ba a bayyane yake ba sosai.

Za su kuma tattara dukka dukiyar

AT: "Za su kwace mallakar"

da dumbin yawa

"da yawan gaske"