ha_tn/zec/14/12.md

254 B

Muhimmin Bayani:

Waɗannan ayoyin suna ci gaba da bayyana yakin karshe a kan birnin Yerusalem da yadda Allah zai cece ta.

tsaye da kafafunsu

AT: "suna kewayawa"

kowa zai daga hannuwansa a kan da'uwansa

Kowane mutum zai kai wa dan'uwansa hari.