664 B
664 B
zai kuma zama shi ne Yahweh, Allah shi kadai, da kuma sunansa kadai
"za a sami Allah ɗaya, Yahweh, wanda za a bauta wa".
Arabah ... Geba ... Rimmon
Waɗannan sunayen wurare ne.
Za a ci gaba da yabon Yerusalem
Wannan yana nufin tudun da birnin Yerusalem yake bisa, kusan mita 760 bisa iyakar teku.
Ƙofar Benyamin ... kofa ta fari ... Ƙofar Kusurwa
Waɗannan sunayen kofofi dabam-dabam ne a ganuwar Yerusalem.
Hsumiyar Hananel
Wanan yana nufin kakkarfar wuri a kariyar ganuwar birnin. Mai wani mutum ne mai Hananel ya gina wurin.
wuraren matse ruwan inabin sarki
Mai yiwuwa wannan yana nufin wurin da ake yin ruwan inabi don gidan sarauta.