Wannan dai yana nufin ruwa mai gudu ko ruwa mai gudana, maimakon ruwa da taya cik a wuri daya.
Wannan yana nufin Mataccen Tekun, wanda yake gabas da Yerusalem.
Wannan yana nufin Tekun Baharmaliya