Muhimmin Bayani:
Waɗannan ayoyin suna ci gaba da bayyana yakin karshe a kan birnin Yerusalem, da kuma yadda Allah zai cece ta.
sa'adda ya fita a ranar yakin
AT: "kamar yadda ya yi yaki a da"
kafafunsa za su tsaya a bisa Dutsen Zaitun
"Kafafunsa" na nufin Yahweh kansa.