637 B
637 B
su bi ta cikin tekun wahala
Nassi yana yi maganar teku a matsayin alamar masifu da wahaloli da yawa.
busar da dukkan zurfafan Nilu
AT: "Zan sa Kogin Nilu ya rasa dukkan ruwansa"
Za a kaskantar da martabar Asiriya
A nan, "martabar Asiriya" tana iya nufin mayakan Asiriya. AT: "Zan hallaka mayakan Asiriya masu fahariya".
kuma sandar saratar Masar zai rabu da Masar
AT: "kuma ikon Masar na mulkar sauran kasashe zai zo ga karshe"
maganar Yahweh kenan
Akan fassara wannan furcin zuwa "Yahweh ya ce" a UDB. Za ka iya fassara wannan bayanin a hanyar da ta fi dacewa a yarenka. An mori wannan furcin sau da yawa a Zakariya.