302 B
302 B
Zan yafato
Yafatowa tana nufin yin feduwa da kara mai tsini ta baki. Akan yi wannan don a ba da alama ga sauran jama'a, kamar yadda yake a nan.
har su cika, ba sauran wuri dominsu
Mutanen za su ci gaba da komawa Yahuza, har za ta cika da jama'a, a rasa wuri domin karin mutane su zauna a wurin.