ha_tn/zec/10/06.md

599 B

Zan sa gidan Yahuda ya yi karfi

AT: "Zan sa jama'ar Yahuda su yi karfi"

gidan Yusufu

Wannan yana nufin jama'ar masarautar arewa ta Isra'ila.

kamar waɗanda ban taba kyale su ba

AT: "kamar ban taba kinsu ba"

Ifraim zai zama kamar jarumi

"Ifraim" a nan yana nufin masarautar arewa ta Isra'ila. AT: "Ifram zai yi karfi kwarai"

zukatansu za su yi murna kamar sun sha ruwan inabi

AT: "kuma za su yi murna kwarai da gaske"

'Ya'yansu za su gani su yi murana. Zakatansu za su yi murna da ni!

"'Ya'yansu za su ga abin da ya faru, kuma za su yi murna saboda abin da Yahweh ya yi musu!"