941 B
941 B
Daga cikinsu za a sami dutsen kusurwa
"Dutsen kusurwa zai fito daga cikinsu". Ana maganar wanimuhimmin mai mulki kamar shi ne mafificin dutse na harsashen gini. AT: "Waɗansu cikin zuriyarsu za su zama muhimman masu mulki"
daga cikinsu kuma za a sami turken alfarwa
"turken alfarwa zai fito daga cikinsu". Ana maganar muhimman shugabanni kamar manyan turake ne su wadanda ke rike alfarwa kankam. AT: "shugabannin da za su rika kasara tare za su fito daga cikinsu"
daga cikinsa za a sami bakan yaki
"bakan yaki zai fito daga cikinsu". Ana maganar shugabannin mayaka kamar bakan da aake amfani da shi a yaki. AT: "shugabannin mayaka za su fito daga cikinsu"
Za su zama kamar jaruman yaki
AT: "Za su zama karfafa a yaki"
masu tattake makiya a cikin tabon tituna a yaki
AT: "waɗanda suke nasara kan makiyansu gaba daya"
za su kunyatar da mahaya dawakan yaki
AT: "za su yi nasara bisa makiyansu da ke yakar su a kan doki"