456 B
456 B
Ina fushi kwarai da makiyayan
"Makiyaya" na wakiltan shugabannin jama'ar Allah. AT: "Fushina kan makiyayan jama'ar tana da zafi kwarai" ko "ina fushi kwarai da shugabannin jama'ata"
mazan awakin - shugabannin - ne zan hukunta
"Mazan awaki" na wakiltan azzaluman shugabanni.
Yahweh Mai Runduna zai kula da garkensa, gidan Yahuza
AT: "zan kula da gidan Yahuza"
zai maida su kamar dawakansa na yaki
AT: "zan ba su karfin ikona na rashin tsoro"