539 B
539 B
za ta gani
"za ta ga hallakarwar Taya"
Baki za su gina gidajensu a Ashdod
AT: "Baki za su mamaye Ashdod, su zauna a wurin"
zan kma sa alfarmar Filistiya ta kare
AT: "Zan sa Filistiyawa su daina fahariya da kansu kuma"
Zan kawar da jinisu daga bakinsu, da kumaharamtattun abubuwansu daga hakoransu
Wannan yana nufin nama da jin a cinkinsa, da kuma naman da ake mika wa gumaka. UDB ya bayyana wannan kai tsaye. AT: "Ba zan sake barinsu su ci nama da jini a cikinsa ba, kuma zan haramta musu cin abincin da aka mika wa gumaka"