675 B
675 B
ta gina wa kanta kagara
A nan, ana nuna birnin Taya kamar wata mace. AT: "gina kakkarfar mafaka" ko "gina doguwar ganuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
tara azurfa kamar kura, tatacciyar zinariya kuma kamar sharar titi
AT: "ta tara azurfa da zinariya kamar kurar kan titi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
Duba, Ubangiji zai washe ta
AT: "Lura! Ubangiji zai karbe mallakar Taya"
zai kuma hallaka karfinta a kan teku
AT: "zai kuma hallaka jiragen ruwan Taya, wadanda maza suke yaki da su a kan teku"
wuta kuma za ta cinye ta
AT: "ta cinye birnin kurmus" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)