627 B
627 B
Wannan shela ce ta maganar Yahweh game da
AT: "Wannan sakon Yahweh ne game da"
kasar Hadrak da Damaskus
AT: "jama'ar kasar Hadrak da birnin Damaskus"
Gama idanun Yahweh suna kan dukkan bil'adama
AT: "Gama Yahweh yana kallon kowane mutum". Amma, juyin zamani da yawa sun fassara wannan nassin zuwa "idanun bil'adama da na dukkan sauran kabilu suna a kan Yahweh".
Hamat
AT: "mutanen kasar Hamat"
Taya da Sidon
AT: "mutanen Taya da Sidon"
ko da yake suna da hikima kwarai
Mai yiwuwa ba da gaske Zakariya yake nufin cewa mutanen Hamat suna da hikima ba. AT: "ko da yake suna tsammani suna da hikima kwarai"