664 B
664 B
Sai maganar Yahweh Mai Runduna ta mini
"Ni" yana nufin Zakariya.
Azumi na watan hudu
Yahudawa sukan yi makoki a wani lokaci a watan hudu na kalandar Ibraniyawa, domin wannan ne lokacin da Babiloniyawa suka fasa ganuwar Yerusalem. Wata na hudu yana a karshen watan Yuni da farkon watan Yuli a kalandar Turawa.
watan biyar
Duba yadda ka fassara wannan a 7:1.
watan bakwai
Duba yadda ka fassara wannan a 7:4.
watan goma
Yahudawa suna makoki a wai lokaci a watan goma na kalandar Ibraniyawa, domin wannan ne lokacin da Babiloniyawa suka fara yi wa Yerusalem kawanya. Watan goma yana karshen watan Disamba da farkon watan Janawari a kalandar Turawa.