562 B
562 B
za ku yi
"Ku" yana nufin jama'ar Yahuza.
Ku fada wa juna gaskiya
AT: "Ku fadi gaskiya ga kowane mutum"
Ku yi shari'a da gaskiya, adalci, da salama a kofofinku
AT: "Ku shar'anta rashin jituwa da adalci a majalisuku, don jama'a su yi zaman salama da juna"
kada ku so ranstuwar karya
AT: "kada ku yarda sa'adda mutane suka fadi karairayi a kararrakin kotu"
maganar Yahweh kenan
Akan fassara wannan furcin zuwa "Yahweh ya ce" a UDB. Za ka iya fassara wannan furcin a hanyar da ta fi dacewa a yarenka. An mori wannan furcin sau da yawa a Zakariya.