374 B
374 B
Kun zama misalin la'ana ga sauran al'ummai
AT: "Sa'ad da na hore ku, sauran al'ummai sun koyi abin da ke faruwa sa'ad da na la'anci mutum"
gidan Yahuda da gida Isra'ila
"jama'ar Yahuda da jama'ar Isra'ila"
ku himmatu
AT: "ku yi aiki tukuru"
aukar muku da masifa
"hore ku"
tsokane ni
"cakuni fushina"
ban kuwa fasa ba
"ban rage horon da na yi musu ba"