ha_tn/zec/08/11.md

671 B

kamar a kwanakin da

"kamar a da"

Zan kasance are da sauran jama'ar nan

AT: "Yanzu zan albarkaci jama'ar" ko "Yanzu zan yi wa jama'ar nan kirki"

za a shuka iri na salama

AT: "Zan sa mutanen su yi zaman salama".

maganar Yahweh Mai Runduna kenan

Akan fassara wannan furcin zuwa "Yahweh ya ce" a UDB. Za ka iya fassara wannan kalmar a hanyar da ta fi dacewa da yarenka. An mori wannan furcin sau da yawa a Zakariya.

kasa kuma za ta ba da amfani

AT: "za a yi girbi mai kyau a gonaki"

sammai za su ba da rabarsu

Raba ita ce alamar yalwa. AT: "za a sami isasshen ruwan sama"

gaji wadannan abubuwa duka

AT: "sami wadannan abubuwa duka a kowane lokaci"