433 B
433 B
lokacin da ka adora harsashen ginin gidana
AT: "sa'adda aka dora harsashen ginin haikalina" ko "sa'adda kuke gina harshashen gidana"
ku himmatu
AT: "Ku yi aiki tukuru"
Gama kamin wadannan kwanakin
AT: "Tn kamin ku fara sake ginin haikalin"
ba a tara hatsi ba
AT: "babu hatsin da za a girba"
babu wata riba ga mutum ko dabba
Babu amfani ga mutane ko dabbobinsu su nome kasa, gama ba su sami abinci daga gare ta ba.