a titunan Yerusaem
"zama a cikin Yerusalem"
tokare da sanda a hannunsa saboda stufa
Zarafin tsufa alamar zaman lafiya da arziki ne.
Titunan birnin za su cika
Wuraren taruwar jama'a a birnin za su cika da jama'a, suna tafiyar da harkokinsu na yau da kullum.