Maganar Yahweh Mai Runduna ta zo wurna, ta ce
Yahweh Mai Ruduna ya ce mini
Ina kishinta kwarai da fushi
AT: "Na cika da fushi domin Sihiyona"
dutsen Yahweh Mai Runduna
Wannan yana nufin Dutsen Sihiyona.
Tsattsarkan Dutse
A nan "Tsattsarka" yana nufin "Na Yahweh".