875 B
875 B
Kambin zai kasance a haikalin Yahweh
AT: "Zan saka kambi a haikalina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Kambi
Kalmar "Kambi" tana nuni da sarki a matsayin yadda sarki yake saka kambi.
zai kasance a haikalin Yahweh
Wannan furcin yana nuni da sarkin kuma a matsayin firist, kamar yadda firist yake hidima a haikali.
Heldai, Tobiya, da Jedaiya
Duba yadda aka fassara wadannan sunayen a 6:9.
don tunawa da alherin dan Zafaniya
Waɗan juyi na zamani sun fassara wannan furcin zuwa "don tunawa da Hen, dan Zafaniya" ko "don tunawa da wanda yake nuna alheri, ɗan Zafaniya". Haka kuma, wadansu juyi na zamani sun fassara sunan "Hen" da ma'anar sunan "Yosiya".
wadanda suke nesa
Wannan yana nufin Isra'ilawan da suka rage a Babila.
za ku kuwa sani
Kalmar "ku" tana nufin jama'ar Isra'ila.
ku saurara da kyau
"ku saurara da gaske"