405 B
405 B
maganar Yahweh ta zo
"Yahweh ya fadi kalmarsa". Duba yadda ka fassara wanan a 1:1.
Heldai, Tobiya, da Yedaiya... Yehozadak
Wadannan sunayen maza ne.
Za ka karbi azurfa da zinariya... ka kera kambi
AT: "a'an nan ka yi amfani da azurfa da zinariyar ka kera kambi"
Yoshuwa ɗan Yehozadak
Ba wannan ne mutumin da ya zama mataimakin Musa ba; wannan shi ne babban firist da ke a littafin Haggai.