ha_tn/zec/05/05.md

434 B

Ka daga idanunka

Wannan furcin yana umurtar mutum ya yi kallo ta wurin magana game da idanunsa.

marufin darma

Wannan yana nufin marufi mai nauyi. Darma karfe ne mai nauyi.

wata mace tana zaune a cikinsa

A zahiri, mace ba za ta iya zama a cikin karamin kwando ba. Amma a wahayin Zakariya, ta iya zama a ciki. Sau da yawa, akan zuguguta girman abubuwa a wahayi. Kwandon da macen, duk alamu ne da ke wakiltar wadansu abubuwa.