394 B
394 B
Da na juya
Kalmar "na" yana nufin Zakariya.
na daga idanuna
Wannan yana nufin kallon wani abu. Ya ce, "na daga idanuna" domin wannan ne bangaren jiki da mutum yake kallo da shi. AT: "duba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
sai na ga
Kalmai "sai" a nan yana nuna cewa Zakariya ya yi mamakin abin da ya gani.
kamu ashirin
Kamu ɗaya yana daidai da sentimita 46.