ha_tn/zec/04/06.md

829 B

Furcin Sadarwa:

Mala'ikan da ke magana da Zakariya ya ci gaba da bayyana wahayin.

Ba da karfi, ko iko ba

Ma'ana tana iya zama: 1) kalmomin "karfi" ko "iko" suna da ma'ana daya, kuma suna jaddada yawan karfin Zarubabel, ko 2) kalmar nan ta "karfi" tana nufin karfin yaki, sa'annan kalmar "iko" tana nufin hazikancin Zarubabel kansa. A.T: "Hakika, ba da karfinka ba" ko "Ba da karfin yaki ko naka ikon ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Mene ne kai, ya babban dutse?

Yahweh ya yi wa dutsen nan wannan tambayar don ya nuna cewa ta wurin Ruhun Yahweh, ko dutse ma ba shi da karfin yin nasara a kan Zerubabel. AT: "Babban dutse, ko kai rarrauna ne idan an kwatanta ka da Zerubabel".

zai kuwa kwaso dutsen kan kwankoli

Dutsen kan kwankoli shi ne dutse na karshe da ake dorawa idan ana gina wani abu.